Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

MAGANIN KARIN RUWAN MANIYI SOSAI.

 MAGANIN KARIN RUWAN MANIYI SOSAI


KADA KAYI BAKIN CIKI KA TURAWA SAURAN YAN UWA DOMIN SUMA SU ANFANA.


Yan uwa ina yiwa kowa fatan Alkhairi,a yau insha Allah zan baku wani babban sirrin ga masu fama da matsala ta karancin maniyy.


Ko wanda maniyi nasa matattun sunfi masu rai yawa,ko wadan da maniy nasu baya fita yadda ya kamata to ga wannan fa'ida agi kokari a jarraba ta insha Allah zaa dace.


ABINDA ZA'A NEMA:


Za'a  samu yayan gabewa,amma kabewar wacce ta nuna sosai sai gyara su a shanya su bushe a inuwa bayan nan zaa dake su sosai su zama gari.


Za'a  rika diban karamin chokali (teaspoon)ana zuwbawa a madara da ruwa peak milk rabin gwangwani a sha safe da yamma.


Idan peak tana bata maka ciki sai ka samu nono mai kyau mara tsami ka hada dashi kana sha,sannan zaa sha wannan tsawon sati 3 zuwa wata guda.


Amma idan mutum Allah bai bashi haihuwa ba sandiyyar karanci ko tsinkewar maniyy,sai ya rika hakurin rage jima'i,ya rika yi kamar sau 2 ko 1 a sati,domin wannan shine zai bawa maniy damar zama cikakke wanda zai iya samar da 'da.


Allah yasa mu dace .



https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

Post a Comment

0 Comments